Www.awaisuharuna.xtgem.comAwaisu
Maraba da zuwa wannan shafi mai Al-barka

Shafi Don Karuwar Musulmi
Daga Dan uwankuAwaisu Al-Arabee Fagge 2
•Menu•
☀ Home
[«»]Aqidojin Ahlussunnah (100)
[«»]Shi'ah da shi'anci (80)
[«»]Bangarorin Raddi (30)
[«»]Al'amuraan Yau da Kullum (50)
[«»]Rayuwar Musulmi (40)
[«»]Tambaya da Amsa (35)
[«»]Abubuwan Tarihi (75)
[«»]Da'awa Ta Zamani (70)
[«»]Karatu a MP3 (65)
[«»]Vidio (45)
[«»]About me(1)
Wannan shafin mallakarAwaisu Al-Arabee Fagge 3Ne
2025-04-18AN OVERVIEW OF THE KANO STATE ISLAMIC RELIGIOUS PREACHING LAW,1985.

INTRODUCTION.

The edict/law was enacted in 1985 and came in to force on 1st day of february ,1985. It is divided in to four 4 part of a total of 18 sections and a number of subsections.it seek to regulate islamic preacing by licencing preachers,limiting the subject ,the and area of their preaching,keeping a comprehencive data of all person licences to preach ,monitoring the movement and activities of evert licenced islamic preacher and punishing any persons who preaches any islamic injucttions without preaching permit pr having been licensed, breaches any restriction contained on the face of shis permit the law or any order that may be subsequently made by the Governor of the state

MAJOR PROVISIONS OF THE LAW.
Part I (commencement and interpretation).
This part provides for the date the law would come into effect (which is the 1st of fabruary,1985 and defines the major terms/ words/ phrases used in the law the most important of such terms is the phrase public which was defined to mean any highway bublic park gården, river bank,public bridge, road lane foot way pathway, spuare, court, alley, passage any open space,building or structure to which the pubulic have or are permitted to have access.

Part II
(Religious committee (s)and sub-committees).

This part establisshes a committee to be known as committee for islamic Religious preaching and a sub committee to be known as sub committee for islamic Religious preaching committee for islamic Religious preaching This committee is to be established in every emirate council (Note that This Edict was promulgate at a time when there were four (4) Emirate council in kano state.so there will be only one committee as we have only one emirate council as at now).the Governor may establish any other committee or committees in respect any Religious denomination or organization to regulate the activities of members of that denomination or organization.

COMPOSITION OF THE COMMITTEE .
This committee shall be composed of a cchairiman and not less than six (6)members all of whom are to be appointed by the Governor in consultation with the E emirate council concerned. Members of the committee shall hold office for a period of three (3)years which may be renewed indefinitely but a member mey resign or be removed by the Governor before the expiration of his tenure. The secretary to the Emirate council shall serve as secretary to the committee.

FUNCTION OF THE COMMITTEE

The committee shall perform the following functions.
A). To receive applicatios for preaching permit from any person wishing to preach in any local Governmint area in the state.
B) Qualify or diaqualify such å person
C)Grant permit to those qualified,.
D). Establish and standards for exmination and qualification Religious preachers.
E)open and keep registrer of preachers Li censed to preach in the staten.
F) Do any other necessary for the implementation of the law.

SUB-COMMITTEE FOR ISLAMIC RELIGIONS PREACHING

.This sub-committee is to be established in every local governmernt area of the state.
COMPOSITINON OF THE SUB-COMMITTEE
Å) the chief Executive officer of the local Governmernt.
B)All distict heads in the local Governmernt.
C) The DPO in charge of the local Governmernt .
D) The chief lmm in the headqaurters of the local Governmernt .
E) The EO in charge of islamic Education
F)Social welfare officer in charge of the local Governmernt .
G) Tow other members to be appointed by the commissioner for local Governmernt.

Affairs in consultation with the committee and shall hold office for å period of three(3)
Years which may be renewed indefinitely but a member may resign or be removed by
The commissioner before the expiration of his tenure.
H) the secretary to the local Governmernt shall the secretary of This committee.

FUNCTIONS OF THE SUB-COMMITTEE

the sub-committee shall perform the following functions.

A) receive applications from applicants in the local governmernt.

B) forward such applicantions to the committee.

C) monitor the monument and activities of preachers lovende to preach in their local governmernt.

D) keep a register all licensed preachers in the local governmernt.

E) causing the arrest of any person preaching without permit or in violation of any contaions imposed on him.

F) Any other function (s) that may directed by committee.

PART III (PREACHING PERMITS

From the commencement of This law no person shall preach any islamic Religious injunction in without a preaching permit granted to him by the committee.

.Any person wishing to preach may apply for preaching permit by submitting an application in writing to the distict head in charge of area.

.the distict head shall forward the applicantion to the sub-committee.

.on receipt of the applicantion the sub-committee shall forward same to the committee for acton.

.on receipt of the applicantion, the committee may subject the applicant to oral, written or any kind of exmination.

. The committee may grant a preaching to the applicant if it is satisfied that the applicant has the requisirte islamic knownledge and experience, is a musilm suholar of repute and is capable of complying with the conditions that may be attached to his permit,

. The committee may impose conditions or restrictions on the permit of any preacher. Such restriction may include subject matter, period and the town or village the preacher is permitted to preach.

. The permit shall be renewable on the expiration of the period specified on it.

. The committee may
revoke a preaching permit if the holder of the permit violates any condition or restriction contained in the permit or This law,where it is established that the permit was obtained fraudulenrly or is is in the interest of the pubulic to do so.

. A police officer or a member of the sub-committee may order any holder of preaching permit to produce same for inspection and the holder shall comply

. The sub-committee shall monitor the movement and activities of permit holders.

. The committee shall forward the names and particulars of everyone permitted to preach in the state to the council of chiefs and the state security council on or before the 30th day of every year.

. If the committee is satisfied that the applicant is not qualified to preach, it shall refuse him preaching permit.


PART IV ( PUNISHMENT)

. Every person who preaches without a valid preaching permit, violates any conditions placed on him or insults, or seeks to excite contempt of any Religious denomination in manner that is likely to lead to disorder or breach of peace has committed an offence and shall be punished.

A) in respect of a 1st offence with a fine no exceeding N100 or imprisonment for three (3) months.

B) in respect of a
2nd or subsequent offence, with a fine not exceeding N200 or imprisonment for six months.
Note that This section is now in the last stage of its proposed amendment to impose.

A) A fine not of less than N50,000 or imprisonment for a period of two years in respect of a 1st offence.

B) A fine of not less than N100,000 or imprisonment for a period of four years in respect of a cecond or subsequent offence.

OBSERVATIONS

1 this law is discriminatory as it only applies to islamic Religious preachers to the exclusion of the preacher of other faiths .this is a violation section 42 of the constitution guaranteeing right to freedom from discrimination on account of ethnic group sex religion etc.

2. It provides for the censorship of preachers for what they have no yet said while permitting political office holders to say as they wish This is a breach of the right free expression guaranteed under suction 39of the constitution .

3. It provides for monitoring the movement and activities of the islamic preachers as if they were notorious criminal or suspects. The is breach of the right to private and family life guaranteed under section37 of the constitution.

4. It also violates the right the members of the public to receive information, ideas and opinions as it restricts the right of those who give them the informantion, ideas and opinions .

5. Wa,azin maguzawa will be seriously affected if not completly stopped. This is because the law restricts evangelization activities of islamic preachers to their local government only. Other Religious commissioneries are however permited to undertake evangelizatio activities in any part the state without limitations in terms of subject, time, places e.t.c

6. The Does not befine nor Dora it provide any yardstick for the measurement of islamic knowledge, experience and repute required of all applicants. The use of viss and arbitraty use of poser are vert likely,.
7.

it empowers the committee to judge whether an applicant will, in the opinion of the members of the committee comply with the conditions or restriction of the permit


8. It Dora not mandate the committee to grant permit even where an applicant is Qualified as the word may, not shall was used in section 12 of the law


9. It Does not involve musilm scholars who will be the subject of the law


10. It restricts the preaching of any muslims scholar, however knowledgeable he might be, to one local government area only. The law does not provides for dual or multiple permits .


11. It lmplies that no preachers preaching van be skred in any radio or television station in the state, as all radio and retevision station cut across several local governments


12. It empowers pollice officers and sub-committee members to interrupt any preacher or even pubulically embarrass him by sanking him to produce preaching


13. The law does not provide for any procedure to challenge the decision of the committee either by way of appeal to another committee or by way of action in court.


14. The law imppses strict laibility on any person who preaches regardless of the content of his preaching.

15. The law does not provide for a timeframe within which the committee shall decide to qualify or disqualif an applicant. So, an application may lie for a ling period of time without getting consideration, whether favorable or otherwise.

FINALLY THIS IS THE END OF THE ISSUE ABOUT THE KANO STATE AN OVERVIEW OF THE KANO STATE ISLAMIC RELIGIOUS
PREACHING LAW, 1985
AND ONCE AGAIN, WE ARE SAYING THAT ALL AHLUL-SUNNAH OF KANO STATE DID NOT
AGREE WITH THIS LAW BECAUSE OF WHAT IT IS CONTAINING .

MANARA (JIBWIS SCRATCH CARD)

Manara Wani Tsari ne da Kungiyar Izala ta kasa karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau da ta fito da shi, kasancewar Sama da shekaru talatin da biyar kungiyar tana neman taimako a hannun mutane masu mulki da masu dukiya dan taimakawa addinin Allah.

Ansha fama da Wasu Suyi Alkawari basu cika ba, wasu su baku su muku gori, wasu wasu basu baku ba kuma su muku mummunan zato, wasu su bayar ba tare da sunga aikin da aka ambata a kasa ba, kasancewar hakan ne Allah ya kawo wannan Shugaba Sheikh Bala Lau, yayi zama da wasu kwararru a harkan tattalin arziki, inda sukayi matsayar cewa karfin kungiyar izala a yanzu yakai ta taimaki kanta da kanta ta hanyar taimakon kai da kai ba tare da taje tana bin masu mulki suzo su bada kudi ba, Shugaba yayi wannan tunani, kuma ya saka kwararru a harkan inda suka fitar da wannan tsari na #‎MANARA‬, yanda kungiyar zatayi ta gabatar da ayyukanta da kanta ba tare da ta zubar da mutuncin kungiyar ta hanyoyin barace barace ba.

yana da kyau mutane su gane cewa wannan kungiya bata hana neman taimako ba, sai dai ya kasance ta hanyar da bazai zubar da mutuncin kungiyar ba.

Wannan kungiya tayi bincike mai tsawo kafin ta fito da hanyar taimakawa ta hanyar katin JIBWIS, domin shine hanyar da idan akayi amfani dashi zai biya bukatar wannan kungiya ta yadda zata iya dogaro da kanta har ta iya taimakon 'Sauran yan uwa musulmi mabukata.

Wannan kungiya Mai Albarka ta futo da hanyar tallafawa marayu da gajiyayyu wadda tayi nisa akai, kuma ansamu nasara wacce bata kirguwa, Kuma katin MANARA bana shiga kungiya bane kamar yadda wasu masu adawa da shirin suke fada ba, hanyace kawai ta taimakon addinin Allah a saukake, wanda babu wanda zai cire ko da sisin kwabo ba tare da Sanin Majalisar Zartaswa ta kungiyar ba.

Alhamdulillah wannan kungiya tana da jarin malamai na dukkan mataki da masallatai da makarantu, abinda ya rage mata shine yadda zata rinka samun hanyar gudanar dasu, to Yanzu muna ganin Allah ya kawo lokacin, don wannan tsarin kati yayi nisa, kuma mutane suna bayar da hadin kai yadda ya kamata. Kuma wannan tsarin kati yana da hanya ta kiyaye duk abinda aka taimaka dashi yadda babu abunda zai salwanta da ikon Allah.

Dan haka kaima kada a barka a baya, Garzaya ka samu Shugabannin kungiyar Izala ta Gundumarka, Ko Yankin Ka, ko karamar Hukumar Ka, ko Jihar Ka dan Samun Cikakken bayanin yadda abin yake ba tare da duhun kai ba.

In Allah ya amince Lokaci yayi da kungiyar Izala zata rika Gina Makaranti tun daga Matakin Firamare har zuwa jami'ah dan bada ilimi na Hakika, haka Zalika Asibitoci da Masallatai da Sauran abubuwan da Ake bukata, cikin Sauki kungiyar Izala zata aiwatar muku ba tare da rokon sisin kwabo daga wasu ba.

Kuma Shirin MANARA ba wai ance baza a karbi taimakon Masu Mulki ko masu arziki bane, a'a, duk lokacin da suka kawo taimako ko sukayi niyyar taimakon addini kamar yadda suka saba, muma a shirye muke mu karbi gudunmawar su ga Addinin Allah kamar yadda muka saba, kowa yana iya taimakawa a harkan daidai gwargwadon abin da Allah ya azurtashi da shi. Da abin da kuka taimaka komin kankantar sa, shine zaiyi yawan da za'a iya tallafawa harkan ta hanyar gani da ido, na abin da kuke taimakawa.

Fatar mu shine, damu masu jagorantar ku, da ku masu Binmu akan hanyar Allah da Manzonsa muyi dukkan ibada domin Allah, matukar munyi wannan to babu shakka zamu samu gagarumar Nasara, zamu Rabo a ranar Lahira Babba, domin Allah swt yace "yaku wadanda sukayi Imani, Ku taimaki addinin Allah, (Allah) ya taimake ku".

Muna fatar Allah ya mana jagora, ya taimake mu, ya hada mu a gidan aljanna firdausi gaba daya. Amin Summa Amin.

WALLAHI SAI ANNABI
WALLAHI SAI ANNABI
WALLAHI SAI ANNABI

- haka wani yazo kusada motarmu yana fada mana wai don muji haushi, domin a ganinshi wai mu makiya annabi SAW ne.

ABINDA YA FARU.....

A jiya munje wa'azin jiha garin BAGWAI. Mun tafi ne a motar Kungiyar Izala ta jihar Kano mai dauke da sunan kungiyar a rubuce...

A daidai garin BICHI, sai muka gamuda wasu yan bidi'ah wadanda fitowarsu tafi kama da ta kewayen Maulidi kokuma zanga-zanga akan abinda Jaridar Kasar Faransa tayi.

Dayake kan titi suke fitowa, mukuma tanan zamu wuce, kawai sai dayansu yazo kusada gaban motarmu yana ihu yana cewa "wallahi sai annabi, wallahi sai annabi, Wallahi sai annabi", wanda hakan yasa duka yan motar suka fashe da dariya.

Kuma Wai yayi hakanne bisa ga tsammaninsa cewa yan Izala basa son Annabin.

KAI DAN BIDI'AH KARYA KAKE

Wallahi babu wanda yafi ahlussunnah son Annabi SAW. Shiyasa sukafi kowa yi masa biyayya.

"Lau kana hubbuka sadiqan la ada'athu, innal muhibba liman yuhibbu mudiy'u".

Shiyasa dukkan wa'azinda akayi jiya anyi shine akan abinda wannan tsinanniyar jaridar tayi.

Hakama 90% na khudubobin masallatanmu na wannan satin akai akayi,

Allahu Akbar!!! Wasu limaman ma harda zubar da hawaye.

WAI MAULIDI DA ZANGA-ZANGA SHINE SON ANNABI???

Don bamayin wadannan shine alamar bamason Annabi???

TOH INDAI HAKANE....

Abubakar bayason Annabi,
Umar bayason Annabi,
Usman bayason Annabi,
Aliyu bayason Annabi,
Dalha bayason Annabi,
Anas bayason Annabi,
Kai dukkan sahabbai da tabi'ai da-- da-- da-- duk basason Annabi.

HAKANE MANA.....

Domin duk suma basuyi ba. In kuma sunyi muna jira akawo mana,

Fa'ati biha in kuntum sadiqyyn.

Awaisu Al'arabee Fagge
18-1-2015

Kuna iya bina ta face book


☀Labarai

KARAIRAYIN ABDULJABBAR NASIRU KABARA

WALLAHI ABDULJABBAR MAKARYACI NE (MP3)
(danna ka saurara kaji inda yafada da kansa )

Yanada kyau mutane masu takamar ilimi yazamanto suna bayyana ka'idojin ilimin a aikace acikin mu'amalarsu da dalibansu, abokanansu malamai dama duk jama'a daga musulmi har arna.

Ga ka'idar ilimi; idan kace babu abu sai wani yace maka akwai a littafi kaza toh kafara zuwa ka duba littafin kafin kace karyane babu.

Abduljabbar ne yayi nufin jinginawa imamul bukhari kin NANA KHADIJAH ta hanyar cewa baiyi mata BABI ba a littafinsa na SAHIHUL BUKHARIY ba, bayan ya fadi hakan sai wani bawan Allah yaje ya duba sai kuma ya gano cewa shi BUKHARIN yayi abinda JABBERIN BAWA yace baiyi ba.

BAYAN AN FADA MASA ANCE MALAM AKWAI WANNAN BABIN FA,

Sai malamin yace "AJE A DUBA, CEWA NAYI BAIYI MATA BABI A KITABUL MANAQIBU BA, IN AKWAI TOH NAYI KARYA, IN KUMA BABU TOH KAMIN KARYA"

Danna kaji inda yafadi hakan da kansa,

http://kiwi6.com/file/457mc1oje2

Toh domin musan JABBERIN karya yakeyi kokuma karya akayi masa sai mukaje muka dauko SAHIHUL BUKHARI.

KWATSAM……… sai ga babi guda BUKHARIN ya ware domin nana khadijah a inda akace baiyi hakan ba.

GA BUKHARI, KUMA GA BABIN, IN ANJE AN DUBA BABU TOH A YAU ZAMUYI RITAYA DAGA IZALA KUMA MUYI RIJISTA A AS-HABUL KAHFI

Abinda bukhari yace:-

كتاب مناقب الأنصار
Acikin kuma yace:
باب تَزْوِيجُ النَّبِىِّ - صلى الله عليه وسلم - خَدِيجَةَ ، وَفَضْلُهَا - رضى الله عنها

3815 - حَدَّثَنِى مُحَمَّدٌ أَخْبَرَنَا عَبْدَةُ عَنْ هِشَامِ بْنِ عُرْوَةَ عَنْ أَبِيهِ قَالَ سَمِعْتُ عَبْدَ اللَّهِ بْنَ جَعْفَرٍ قَالَ سَمِعْتُ عَلِيًّا - رضى الله عنه - يَقُولُ سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ - صلى الله عليه وسلم - يَقُولُ حَدَّثَنِى صَدَقَةُ أَخْبَرَنَا عَبْدَةُ عَنْ هِشَامٍ عَنْ أَبِيهِ قَالَ سَمِعْتُ عَبْدَ اللَّهِ بْنَ جَعْفَرٍ عَنْ عَلِىٍّ - رضى الله عنهم - عَنِ النَّبِىِّ - صلى الله عليه وسلم - قَالَ « خَيْرُ نِسَائِهَا مَرْيَمُ ، وَخَيْرُ نِسَائِهَا خَدِيجَةُ »
3816 - حَدَّثَنَا سَعِيدُ بْنُ عُفَيْرٍ حَدَّثَنَا اللَّيْثُ قَالَ كَتَبَ إِلَىَّ هِشَامٌ عَنْ أَبِيهِ عَنْ عَائِشَةَ - رضى الله عنها - قَالَتْ مَا غِرْتُ عَلَى امْرَأَةٍ لِلنَّبِىِّ - صلى الله عليه وسلم - مَا غِرْتُ عَلَى خَدِيجَةَ ، هَلَكَتْ قَبْلَ أَنْ يَتَزَوَّجَنِى ، لِمَا كُنْتُ أَسْمَعُهُ يَذْكُرُهَا ، وَأَمَرَهُ اللَّهُ أَنْ يُبَشِّرَهَا بِبَيْتٍ مِنْ قَصَبٍ ، وَإِنْ كَانَ لَيَذْبَحُ الشَّاةَ فَيُهْدِى فِى خَلاَئِلِهَا مِنْهَا مَا يَسَعُهُنَّ
3817 - حَدَّثَنَا قُتَيْبَةُ بْنُ سَعِيدٍ حَدَّثَنَا حُمَيْدُ بْنُ عَبْدِ الرَّحْمَنِ عَنْ هِشَامِ بْنِ عُرْوَةَ عَنْ أَبِيهِ عَنْ عَائِشَةَ - رضى الله عنها - قَالَتْ مَا غِرْتُ عَلَى امْرَأَةٍ مَا غِرْتُ عَلَى خَدِيجَةَ ، مِنْ كَثْرَةِ ذِكْرِ رَسُولِ اللَّهِ - صلى الله عليه وسلم - إِيَّاهَا . قَالَتْ وَتَزَوَّجَنِى بَعْدَهَا بِثَلاَثِ سِنِينَ ، وَأَمَرَهُ رَبُّهُ عَزَّ وَجَلَّ أَوْ جِبْرِيلُ - عَلَيْهِ السَّلاَمُ - أَنْ يُبَشِّرَهَا بِبَيْتٍ فِى الْجَنَّةِ مِنْ قَصَبٍ
3818 - حَدَّثَنِى عُمَرُ بْنُ مُحَمَّدِ بْنِ حَسَنٍ حَدَّثَنَا أَبِى حَدَّثَنَا حَفْصٌ عَنْ هِشَامٍ عَنْ أَبِيهِ عَنْ عَائِشَةَ - رضى الله عنها - قَالَتْ مَا غِرْتُ عَلَى أَحَدٍ مِنْ نِسَاءِ النَّبِىِّ - صلى الله عليه وسلم - مَا غِرْتُ عَلَى خَدِيجَةَ ، وَمَا رَأَيْتُهَا ، وَلَكِنْ كَانَ النَّبِىُّ - صلى الله عليه وسلم - يُكْثِرُ ذِكْرَهَا ، وَرُبَّمَا ذَبَحَ الشَّاةَ ، ثُمَّ يُقَطِّعُهَا أَعْضَاءً ، ثُمَّ يَبْعَثُهَا فِى صَدَائِقِ خَدِيجَةَ ، فَرُبَّمَا قُلْتُ لَهُ كَأَنَّهُ لَمْ يَكُنْ فِى الدُّنْيَا امْرَأَةٌ إِلاَّ خَدِيجَةُ . فَيَقُولُ إِنَّهَا كَانَتْ وَكَانَتْ ، وَكَانَ لِى مِنْهَا وَلَدٌ
3819 - حَدَّثَنَا مُسَدَّدٌ حَدَّثَنَا يَحْيَى عَنْ إِسْمَاعِيلَ قَالَ قُلْتُ لِعَبْدِ اللَّهِ بْنِ أَبِى أَوْفَى - رضى الله عنهما - بَشَّرَ النَّبِىُّ - صلى الله عليه وسلم - خَدِيجَةَ قَالَ نَعَمْ بِبَيْتٍ مِنْ قَصَبٍ ، لاَ صَخَبَ فِيهِ وَلاَ نَصَبَ
3820 - حَدَّثَنَا قُتَيْبَةُ بْنُ سَعِيدٍ حَدَّثَنَا مُحَمَّدُ بْنُ فُضَيْلٍ عَنْ عُمَارَةَ عَنْ أَبِى زُرْعَةَ عَنْ أَبِى هُرَيْرَةَ - رضى الله عنه - قَالَ أَتَى جِبْرِيلُ النَّبِىَّ - صلى الله عليه وسلم - فَقَالَ يَا رَسُولَ اللَّهِ هَذِهِ خَدِيجَةُ قَدْ أَتَتْ مَعَهَا إِنَاءٌ فِيهِ إِدَامٌ أَوْ طَعَامٌ أَوْ شَرَابٌ ، فَإِذَا هِىَ أَتَتْكَ فَاقْرَأْ عَلَيْهَا السَّلاَمَ مِنْ رَبِّهَا وَمِنِّى ، وَبَشِّرْهَا بِبَيْتٍ فِى الْجَنَّةِ مِنْ قَصَبٍ ، لاَ صَخَبَ فِيهِ وَلاَ نَصَبَ
3821 - وَقَالَ إِسْمَاعِيلُ بْنُ خَلِيلٍ أَخْبَرَنَا عَلِىُّ بْنُ مُسْهِرٍ عَنْ هِشَامٍ عَنْ أَبِيهِ عَنْ عَائِشَةَ - رضى الله عنها - قَالَتِ اسْتَأْذَنَتْ هَالَةُ بِنْتُ خُوَيْلِدٍ أُخْتُ خَدِيجَةَ عَلَى رَسُولِ اللَّهِ - صلى الله عليه وسلم - ، فَعَرَفَ اسْتِئْذَانَ خَدِيجَةَ فَارْتَاعَ لِذَلِكَ ، فَقَالَ « اللَّهُمَّ هَالَةَ » . قَالَتْ فَغِرْتُ فَقُلْتُ مَا تَذْكُرُ مِنْ عَجُوزٍ مِنْ عَجَائِزِ قُرَيْشٍ ، حَمْرَاءِ الشِّدْقَيْنِ ، هَلَكَتْ فِى الدَّهْرِ ، قَدْ ، أَبْدَلَكَ اللَّهُ خَيْرًا مِنْهَا

LAAAAAAAAAAAAAA MALAM YA KWANTARA KARYA

Amma fa kada kuga laifi na don nace yayi karya, domin shine yace idan akwai yayi karya, in kuma babu anyi masa karya, toh kuma gashi mun samu, toh yaya kenan??????

AMMA ANJI KUNYA WALLAHI

Ace duk kurin ilimin da akeyi ashe ko bukhari ba'a wuce ba??????

Wani mai waqa yayi gaskiya, kunsan mai yace????

فآر ثم آر ثم آر
شقاق المرء من أجل الطعم
Allah yasa dai mabiyan suna fahimtar mai ake cewa.

Awaisu Al'arabee Fagge
20-1-2015

Back to posts
Comments:
[2015-04-22 21:03:29] sai baba buhari :

yayi daliban na shine kawai basa karatu kuma suna binshi a makance

[2015-04-30 20:56:43] Bashir Ummar :

Yan Izala Bakuda Kunya Akwai Makaryarta Kamarku

[2015-05-21 13:56:41] mark2245 :
[2015-06-18 20:46:42] MANDE :

DON ALLAH awaisu A wane cassete ne abduljabar yace sai yakashe SHK JAFAR

[2015-09-09 10:41:14] Abubakar Ibraheem khaleel :

kai uwaisu al'arabee kaji tsoron Allah malam cewa yayi bukhari bai yi mata babi ba a manaqibu kuma haka ne, amma kai kazo kana wata irin magana kaji tsoron Allah.....! malam ikon Allah wllh ya sha gabanku...... sai dai kuyi haquri

[2015-09-09 10:53:33] abubakar ibraheem khaleel :

kuma ai sai dai ku dinga bata wa mutum suna alamun an fi qarfinku. ku kawo amsoshin littafin da m.sarki ya rurrubuta, to anan ne za mu gane cewa salafiyya ta haifu..... duk kun bazama kun haukace kun dimauce saboda mutum daya kawai Shugaban 'yan kogo.

[2015-11-12 19:23:39] Basheer Adamu Khadeer Aliero :

Wannan ba addini ba ne mu dinga neman laifin wani domin mu fallasa shi idan kai mai tunani ya kamata ka maganarsa da yayi ta gaskiya ka yadawa jama'a domin na tabbata gaskiya tafi karya.

[2016-04-02 15:43:29] Abubakar sagagi :

Kuda. Yahudawa du dayanai. Mutanan. Kawai. Yan. Izalar. Karya

[2016-04-13 14:38:38] IDRIS DAHIRU :

kai awaisu.musan bukarinfa kada kada hankalin jahilai mana

[2016-04-21 05:40:43] Muhammad Kabir Ingawa :

Kai Mai da'awar al-Araby a Ina ka samo wannan suna? To Ina Mai fada maka cewa Mal. Abduljabbar a duniyar Wahabiyya Kaf wallahil azeem basu da Tamkar farcensa. Kuma iyayen gidanka basu iya tararsa ba balle Kai da yayi Jika da Kai. Shawara Zandam Baka kaje kayi karatu ya fiye maka wadannan zage-Zagen. Ina tabbtar maka da cewa Mal. Ya girmi duk ire-Irene wannan hauragiyar. Wassalamu ala manittabaal huda.

[2016-06-11 10:20:21] Abdulgaffar kalgo :

kai jahilin muridin Abdul jabbaru abubakar sagagi ka yi hattara

[2016-07-09 04:32:45] XPFU8YQpWm :

Home run! Great slnugigg with that answer!

[2016-07-07 10:43:10] muhammad kabir :

kai yaro ka koma makaranta bakwa game karatu ancebaka babu babi guda data warewa Nana khadija wannan babin yana magana kan Qur'an Nana khadija kuma aciki aiyakawo maganar Nana maryam kaga kenan ba Nana khajija kawai ake maganaba itaka dai adinfa karatu Dan Allah

[2016-08-16 23:10:13] muhammad garba amin k/na'isa :

yan wahabiyya Allah ya ganar daku inzaku gane gaskiya inkuma bazaku gane ba Allah yai mana maganin ku

[2016-08-30 20:01:00] ISYAKU ISAH RIMI :

ALLAH YA KARAMANA SAN MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM DAN ALLAH YAN IZALA ADAINA KIRKIRAR KARYA BA KYAU.

[2016-09-20 00:06:24] SON ANNABI DOLE :

Da mutanenku da aljanunku, manyanku da yaranku, mazanku da matanku, rayayyunku da matattanku dukkanku bazaku iya da ABDULJABAR ba gwanda ma kubar bata wa kanku lokaci

[2016-10-07 21:11:16] Bashir auwal al-funtawy :

Salam.
Bekamata mu rudu da kuskuren wani malami ba dan ba ya aqidar mu, domin kuskure alama ce da take numa dan adanci.

[2016-10-12 12:46:02] قريب الله علي :

I dan ana neman baban maƙaryaci aka sami ibini taimiya to ashafa fatiha,har annabi(S.W.A)Yiwa karyar yake

[2016-11-13 21:18:34] ابو عبد الرحيم :

اللهم يبارك

[2016-12-12 23:16:45] MATASHI :

Allah ka bawa shehin samarin kogo turmin gaskiya ya casa izala da salafiyya


UNDER MAINTENANCE




•Home•


«Kuna iya bina ta face book»

«Ko ta shafin mu na Tsarabar sunnah»

«Ku ziyarci Shafin Basheer journalist sharfadi»





  • AWAISUL-ARABEE FAGGE
  • ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow




  • Disneyland 1972 Love the old s