Www.awaisuharuna.xtgem.comAwaisu
Maraba da zuwa wannan shafi mai Al-barka

Shafi Don Karuwar Musulmi
Daga Dan uwankuAwaisu Al-Arabee Fagge 2
•Menu•
☀ Home
[«»]Aqidojin Ahlussunnah (100)
[«»]Shi'ah da shi'anci (80)
[«»]Bangarorin Raddi (30)
[«»]Al'amuraan Yau da Kullum (50)
[«»]Rayuwar Musulmi (40)
[«»]Tambaya da Amsa (35)
[«»]Abubuwan Tarihi (75)
[«»]Da'awa Ta Zamani (70)
[«»]Karatu a MP3 (65)
[«»]Vidio (45)
[«»]About me(1)
Wannan shafin mallakarAwaisu Al-Arabee Fagge 3Ne
2025-04-18
☀Labarai

SAI YAUSHE ZAMUYI HANKALI NE?

HAR LALACEWARMU TA KAI HAKA?

Dazunnan ina gida sai nake jin gidan radio, wai kawai sai naji ana sanarwa daga ofishin shirya fina-finan hausa, wai an fara sayarda form domin masu son shiga harkar, kuma harda adireshin inda za'a samu dakuma ranar rufe sayarda form din.

Ya jama'a wannan wace irin lalacewa ce???

Yanzu duk lalacewar wadannan yan fim din bata isa ba harsai sun bude kofofin shiga abin???

Wai ina hukumominmu? Shin wannan bazai zama abin yiwa doka ba sai malamai masu fadin Allah yace Annabi SAW yace???

Wannan abinfa zai bude kofa ne ga wadanda sukeson shiga harkar amma suka rasa yanda zasu shiga,
A yanzu duk yawansu su masu yin harkar aciki guda nawa ne nagari???

Dasu da batagarin suwaye sukafi yawa???

Yakamata hukumomi su takawa wannan tsarin birki.

Mufa ba titina zakuyi mana ba ku birgemu, domin ko babu tituna za'a iya shiga Aljannah, mu burinmu shine ku kare mana mutuncinmu dana addininmu da abinda yashafi addinin. Domin in ba addini toh babu maganar shiga aljanna.

Allah yasa mudace amin summa amin.

Ya Allah duk wani mai iko a hannunsa kuma yana ganin ana cutarda addininka toh Allah kayi dugu-dugu daga-daga dashi.

Back to posts
Comments:
[2015-01-09 06:29:16] mustapha manuba :

Gaskia ne hakan kuma yana faruwane saboda qarancin ilmin addini daga government

[2015-02-09 02:41:04] usman Abdullahi Hadejia :

kasan kanawa da siyasa, amma ai aganina ga dama tana zuwa, sai kubar jammiyya kuzabi nagari ako ina yake.


UNDER MAINTENANCE




•Home•


«Kuna iya bina ta face book»

«Ko ta shafin mu na Tsarabar sunnah»

«Ku ziyarci Shafin Basheer journalist sharfadi»





  • AWAISUL-ARABEE FAGGE
  • ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow




  • Polly po-cket