Www.awaisuharuna.xtgem.comAwaisu
Maraba da zuwa wannan shafi mai Al-barka

Shafi Don Karuwar Musulmi
Daga Dan uwankuAwaisu Al-Arabee Fagge 2
•Menu•
☀ Home
[«»]Aqidojin Ahlussunnah (100)
[«»]Shi'ah da shi'anci (80)
[«»]Bangarorin Raddi (30)
[«»]Al'amuraan Yau da Kullum (50)
[«»]Rayuwar Musulmi (40)
[«»]Tambaya da Amsa (35)
[«»]Abubuwan Tarihi (75)
[«»]Da'awa Ta Zamani (70)
[«»]Karatu a MP3 (65)
[«»]Vidio (45)
[«»]About me(1)
Wannan shafin mallakarAwaisu Al-Arabee Fagge 3Ne
2025-04-11
☀Labarai

KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA TA HUDU (MP3)

KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA TA HUDU (MP3)
KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA TA HUDU (MP3 Audio) An gabatarda wannan sananniyar lakca mai albarka. Kamar da yadda aka saba acan baya: matashin malaminnan MALAM KABIRU IBN BASHIR shine ya zazzaga karatu kana daga baya malamai suka masa ta'aliki. Saide lakcar ta yau ta samu sabon salo, ta yadda ana cikin gabatar da ita wasu mutane masu rangwamen fahinta sukazo wajen suka saka jifah, Shin ko abin fadane yakare????? Allah ya sauwaka. Domin saurara ko sauke Lakcar a wayarka danna wannan rubutun na kasa--- Ayi sauraro lafia Awaisu Al'arabee Fagge 22-1-2015
Back to posts
Comments:
[2015-03-17 21:06:46] Ibrahim Aliyu :

Aslm Don mal. Awais daga zamfara nake akwai yadda za ayi insamu complete kifi naganinka mae jar koma from 1 to 7 nagode Allah yasaka da Alkhairi.


UNDER MAINTENANCE




•Home•


«Kuna iya bina ta face book»

«Ko ta shafin mu na Tsarabar sunnah»

«Ku ziyarci Shafin Basheer journalist sharfadi»





  • AWAISUL-ARABEE FAGGE
  • ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow




  • Snack's 1967