Duck hunt
Www.awaisuharuna.xtgem.comAwaisu
Maraba da zuwa wannan shafi mai Al-barka

Shafi Don Karuwar Musulmi
Daga Dan uwankuAwaisu Al-Arabee Fagge 2
•Menu•
☀ Home
[«»]Aqidojin Ahlussunnah (100)
[«»]Shi'ah da shi'anci (80)
[«»]Bangarorin Raddi (30)
[«»]Al'amuraan Yau da Kullum (50)
[«»]Rayuwar Musulmi (40)
[«»]Tambaya da Amsa (35)
[«»]Abubuwan Tarihi (75)
[«»]Da'awa Ta Zamani (70)
[«»]Karatu a MP3 (65)
[«»]Vidio (45)
[«»]About me(1)
Wannan shafin mallakarAwaisu Al-Arabee Fagge 3Ne
2025-04-11
☀Labarai

AN ZAGI ANNABI SAW A WATA TASHA A MISRA

AN ZAGI ANNABI SAW A WATA TASHAR SATELLITE TA MISRA

-inji wazirin Shi'ah (Abduljabbar Nasiru Kabara)

Hmmm su O'O dai har yanzu ba'a girma ba.

Shehin malamin yan kogon yanata kurin wai in an isa ayi masa rubutu.....

Ya manta da can abaya anyi masa. Sai gashi an samu wani karamin dalibin ilimi yayi masa wani littafi wanda yafi karfin kansa. Tuni muka samu labari hakimin yan kogon ya tsere ba tareda sanin kowa ba.

Dawowarsa keda wuya sai yayi halin nasa daya saba: shine idan aka kawo wani abu daya dace yabada amsa sai yakawo wani abu dazai kautar da hankalin mabiyansa.

Yana dawowa sai yacewa daliban sa "ai wannan tafiyar danayi naje misra, abin mamaki ina kallon wata tasha ta kasar mai suna ALHAYAT sai naga wani programme da wani malami yayi, acikin shirin yana zagin Annabi yana yabon su Abu sufyan amma duk yan salafiyya babu wanda yakira yabada amsa". (Mu tsaya iyaka nan)

YA KAI JABBERI GA TAMBAYOYINMU

* malam dakace babu dan salafiyyan da yakira yabada amsa, shin kai mai yanahaka ka kira ka bada amsa???
* ko kai Annabin na baka bane???
* ko kaima bakada ilimin karewar???
*da kace sunan TV din Alhayat, amma da aka dan matsa gaba kadan sai kace ba sananniyar ba, akwai wata daban ta arna, shin malam menene frequency din tashar???
* mun bincika mudai bamu sami tashar ba, amma munsan tashoshin settlitte suna ajiye programmes dinsu a internet, Malam akawo mana programme din zamu siya kudi dayawa...
* malam ina amsa akan littafinda kagudu saboda shi???

A amsa mana wannan tambayoyin kafin fitowar wasu.

YA KU YAN KOWAYEE....
Ku nutsu ku fahimci malaminku, wallahi dan ta'adda ne, wallahi jahili ne, wallahi ramin halaka zai cilla ku.
Bamuce ku dena binsa kai tsaye ba, amma duk abinda yafada kuje ku duba. Zaku gane gaskiya.

"Fa'in lam taf'aluw walan taf'aluw"

Awaisu Al'arabee Fagge
15-4-2015

Back to posts
Comments:
[2015-06-30 05:35:45] Jibril uba sadi rano :

INA MAI SANARDA WANNAN JAHILIN MAI SUNA AWAISU NI DAN KUCI KUBAMU A DALIBAN MALAM SARKI WALLAHI DUK KARYA KAFADA AWANNAN LABARIN DA KAKAWO TUNDA KAI JAHILINE A6AN GARAN NET BAIKAMATA KACE KOMAIBA INKANASO KAGA LACCAR DA WANNAN DAN UWAN NAKU NA MISRA YAYI KADUBA TASHAR ALHAYAT TV KO KASA BROTHER RACHID A GOOGLE ZAKAGA CIKAKKUN VIDEO SA DA LACCOCINSA DAYAKE ZAGIN ANNABI BAMA SAU 6AYABA DUK, LACCOCIN NASA TAKENSUMA RUGUZA ADDININE DA MANZON ALLAH NABAKA ASGMENT KAJE KADUBA
BATUN WANNAN YARAN KUMA KASUMU HOTORO KOKAI KASAN JAHILCI YAI KOKAI MUTUN YAZO YAIMA WANNAN JAHILCIN KAKYALESHI YAJE DA JAHILCINSA ANA MAGANAR ITTAFAKA INA MAGANAR IJTAMA,A
KUMA ANCE YABANBANCE IJTAMA,A DA ITTAFAKHA YA KASA TOKONI DALIBIN

[2016-07-08 19:00:00] RllwTPQPW :

Taking the ovwevier, this post is first class

[2016-08-05 15:46:19] flashlagu :

Hi! .. Greetings everyone, my name aan of the field. During my visit on this website, I found many articles that are useful, that indeed I was looking before. Thanks admin, and everything.

Flashlagu
Download Lagu Mp3


UNDER MAINTENANCE




•Home•


«Kuna iya bina ta face book»

«Ko ta shafin mu na Tsarabar sunnah»

«Ku ziyarci Shafin Basheer journalist sharfadi»





  • AWAISUL-ARABEE FAGGE
  • ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow