WAI AN ZAGI ANNABI SAW A MISRA????
Haka dai wani da ake cewa malami ne yafada a jihar kano. A jiya mun fara haska shi da cocilan mai cin batir 6, sai gashi yaransa sun fara haushi. Watakila sune karnukan kogon nashi.
Har yanzu muna nan akan bakarmu ta jiya. Kuma muna jiran amsoshin tambayoyinmu.
Kai Ga wasu tambayoyin ma:-
Haba don Allah yan kogo, MA LAKUM KAIFA TAHKUMUWN??? AFALA TA'AQILUWN???
Muna kara maimaitawa 'duk wanda yakawomin video din shirin zan siya fiyeda naira dubu'.
FA'ATI BIHA IN KUNTUN SADIQIN
Awaisu Al'arabee Fagge
16-4-2015
Haba Yayan Yazida Ai Samarin Kogo Sunfi Karfinku
XEM PHIM SEX NGƯỜI VÀ THÚ ONLINE
barakallahou fikoum
kai Bawahabiye kai kasani mu yan kogo amu kaza sai da qoyi kuma duk abn da xamu fada da hujja muke ba da molan kayi ba kamar yadda MUAWIYYAWA KUMA YAZIDAWA,TAIMIYYAWA Ke kawo abu da maolan kayi ba hujjjjjjjjjaaaaaaa.
kai Bawahabiye kai kasani mu yan kogo bamu kaza sai da qoyi kuma duk abn da xamu fada da hujja muke ba da molan kayi ba kamar yadda MUAWIYYAWA KUMA YAZIDAWA,TAIMIYYAWA Ke kawo abu da maolan kayi ba hujjjjjjjjjaaaaaaa.
kaje kayi search sunan mutumin acikin google ka gani zaka tabbatar da zancen.
ai rashin ganinka baisa Abu ya zama karya said dai duhun jahilci
Gaskiya cutar jahilci tafi hauka ciwo sannan bata duka yafisu wuyar warkewa.
To mai dayama ana shan wahala dashi bare me du ukun
Abinda yarage kawai kajika cikin jahannama inbaka shiryuba. Allah yashirya