Lamborghini Huracán LP 610-4 t
Www.awaisuharuna.xtgem.comAwaisu
Maraba da zuwa wannan shafi mai Al-barka

Shafi Don Karuwar Musulmi
Daga Dan uwankuAwaisu Al-Arabee Fagge 2
•Menu•
☀ Home
[«»]Aqidojin Ahlussunnah (100)
[«»]Shi'ah da shi'anci (80)
[«»]Bangarorin Raddi (30)
[«»]Al'amuraan Yau da Kullum (50)
[«»]Rayuwar Musulmi (40)
[«»]Tambaya da Amsa (35)
[«»]Abubuwan Tarihi (75)
[«»]Da'awa Ta Zamani (70)
[«»]Karatu a MP3 (65)
[«»]Vidio (45)
[«»]About me(1)
Wannan shafin mallakarAwaisu Al-Arabee Fagge 3Ne
2025-04-11
☀Labarai
Tags: Al'arabee

ALHAMDULILLAH! NA KAMMALA DIPLOMA

ALHAMDULILLAH, YAU RANAR TARIHI CE A WAJENA...

Domin kuwa fiyeda shekara biyu da suka wuce nake sa rai zanga irin wannan ranar amma ta gagara sai yau Allah ya nuna min ita.

A yau Allah madaukaki ya kaddare ni da kammala karatun DIPLOMA ta a makarantar da akafi sani da LEGAL.

Tun a shekarar 2011 nashigan da niyyar na kammala a shekarar 2013 amma abin yaci tura sai yau Allah yakawo.

Gashi ba Carry Over gareni ba, don ban taba gamuwa da ita ba. Amma matsalolin sune suka cushe hanyar.

Abokai maza da mata kowa murna har baki domin farin cikin karewar wannan jiran tsammanin.

YA ALLAH MUNA ROKON KA

-kasa musamu sakamako mai kyau.
-ka hada dukkan abokananmu na makaranta da alheri.
-ka dauwamar da zumunci tsakaninmu.
-kahada kowa da abinda yakeso na alheri.
-ka sauwakewa kannenmu wahalhalun karatunsu.

Allah kasa mudace.

Awaisu Al'arabee Fagge
18-4-2015

Back to posts
Comments:
[2016-07-08 21:52:39] ZMF3qggXC :

Knelwodge wants to be free, just like these articles!

[2018-03-27 00:01:54] Kerry Beck :

I came across your ALHAMDULILLAH! NA KAMMALA DIPLOMA - XtGem.com website and wanted to let you know that we have decided to open our POWERFUL and PRIVATE website traffic system to the public for a limited time! You can sign up for our targeted traffic network with a free trial as we make this offer available again. If you need targeted traffic that is interested in your subject matter or products start your free trial today: http://insl.co/11 Unsubscribe here: http://stpicks.com/2ruse


UNDER MAINTENANCE




•Home•


«Kuna iya bina ta face book»

«Ko ta shafin mu na Tsarabar sunnah»

«Ku ziyarci Shafin Basheer journalist sharfadi»





  • AWAISUL-ARABEE FAGGE
  • ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow